معلومات المواد باللغة العربية

Jafar Mahmud Adam - sau tuttuka

yawan maudu ai: 55

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

    • Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali • kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Littafin na magana akan tarihin fiyayen halittu tsiran allah da aminci su tabbata agareshi daga aifuwansa zuwa mutuwasa.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    – 1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu . – 2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu . – 3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu. – 4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu. – 5- Hukuncin mu a lama da bankunar riba ,da wajabcin barin geme, da wajabcin hijabi gamace yayin balaganta. – 6- Hukuncin zuwa mata masallaci ,da hukuncin shiga mata a rediyo da talavijin bada karatu , da mahimmacin iklasi . – 7- Hukuncin a dalci sakani yara , da hukuncin mayarda sallama ga kafiri , da hukuncin gojin jinni kafin aure. – 8- Hukuncin salatul faith ,da kuma hukuncin iyaye suhana yariyya aure, da hukuncin gayyatar arne buda baki a azumi. – 9- Hukuncin fita tsiraici ga mace ,da hukuncin kadaituwa da mace cikin mota ko hawa saman babur ,da wasu hakkokin makobtaka.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Kida da waka ,wuraran da sukahalitta da inda suka haramta.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Hakkokin iyaye da yara wa aida mslinci yayi umurni dasu da wanda yayihanidasu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Jigogin da ahlussuna sukayi imanidasu kuma suke fatan allah ya dauki ransu aka. Kuma yatashesu akai.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Hakuri akan jarabawa aduniya ,da sakamakon mai hakuri anan duniya da lahira.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Muhimmacin Tarbiya da abubuwan da kekawo tabarbarewanta dakuma hayyoyin daza abi domin magaceta.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Kasuwanci da abubuwan da kekawo albarka aciki da abubuwan da ke kawo cikas acikinsa.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Yadda musilmi yakamaci yayi kasuwancinshi da hukumce hukunce kasuwanci dayakamata yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Hukunce hukuncen azumi da sukawajabta ga muslimi yasansu.