Aminou Dawrawa - sau tuttuka
yawan maudu ai: 12
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Adam Shekarau
malan yayi bayani akan falala da mahimmancin azumin ramada da yadda musulmi zai anfana da lokuttanshi wajan ayunkan alkairi acikin wata azumi da wasu hukumce hukumce masu mahimmanci acikin azum watan ramadan
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma hanyoyinda magan cesu karkashin alkur’ani da sunna annabi(saw)
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Malam yayi bayani kan zamatakewa ta aure wanda aure sunnace ta manzon allah malm yayi bayani rukunnnan aure da kuma sharuddan aure wanda idan wadannan abubuwan basu cikaba aure bai zamo nasunnaba. Sannan yayi bayani yadda ake neman aure amusulunci sannan yaja hankalin mata yadda hanyoyyinda mace zata iya zama da mijinta
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Bayanin falalar matayan annabi muhamad cira da amincin allah sutabbata gareshi da iyalan gidansa da kuma matsayinsu wajan musulmi kuma yimusu biyayya yana dagacikin imani kinsu da kin yimusu biyayya kafurcine sannan baya halitta musulmi ya auri samada mata hudu yanadaga cikin abinda manzon allah yacce, sannan muyi koyi da gidan annabi yadda yake zaman takewa da matansa akan kautatawa.
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Macemacen aure mi ke kawoshi kuma ya za ayi amaganceshi wanda alisafinda akai angano kashi biyar bisa koma mutuwar aure mahi yawan wadanda akesaki matanda basu huce shekara ashirinba wasu suna ganin abinda kekawowar rabuwar aure bangare uku ne ko ban garen iyaye ko bangaren mata ko bangaren miji. Sannan ya fadi hayoyinda za abi dumin kiayiwar mutuwar aure
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Mahimmacin yan uwantaka acikin addin musulinci da kuma sada zumunta acikin addinin musulunci,musulmai yan uwan junane yana da cikin imanin mutum musulmi bayacika sai yasoma danuwa abidayakesomakansa na alkairi. Sanan musulmi bayacutar damutane shine kuma janhankullaan yin karatu da karantarwa da kira dayinwaazi. Mututamutum da girmamashi kuma yafadakarda tuna niimomin da allah yayima musulmi shine aikowar dan sako zuwa garemu shine annabi muhamad (saw) dagacikin niimomin da allah yayimuna shene lafiya ta jiki da kuma zamalafiya dagacikin niima addinin musulunci dagacikin niimomi ilimi sannan yarufe karatunsa akan falalar sahabbai na manzo da kuma irin godummuwar dasukabada wajan yada wannan addinin musulunci.
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Hanyoyin alkairai sunadayawa :aikin dazai anfaninka To sannan ayoka nalkairi kamarzikiri, kogina rijiya ko ciyarwa,ko gina masallaci ko makarantu…da kuma ladar da ketareda haka duniya da lahira.
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim
Mutuwarigarkowacekuwazaimutukumazayimmutuntambayaacikinkabarinsaidanyabadaamsazaishigaaljannaammaidambaibadaamsabazaishigawutasannanimani da azabarkabaribayanmutuwaallahzaitayardamutaneyayimususakamakosannanimani da ketarewaakansiradibayanhakasaiyafadiabubuwandasukehanamutumshigawuta
- Hausa
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Adam Shekarau
Yayi Magana ne akan wasu siffofin 99 da maza kesu ga mata , wan da yakamaci kowace mace musulma ta sansu da sauransu
- Hausa mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Adam Shekarau
Yayi Magana ne akan auran sunna da matayan da suka halite a aura da wa aida suka harata a auresu da wasu kurakuran da akeyi acikin aure.