Dagacikin mayya mayyan malumma afrika ta yamma musammama a najeriya da nijer malan ya shahara da suna albanin zariya , yana daga cikin maluman hadisi , malan yayi shahada dasi da iyallansa da danssa bayan yadawo awajan darasinsa da sharhin littafin sahihul bukari , allah jikan malan.
an haifeshi a garin makkah ya samu digiri a kan karatun al kur ani daga makarantar koyadda malumma a jiddah kuma limamine agarin jiddah a kasar saudiya
Shine sheik ahmad adam algarkawy mutumin garin Kaduna ne yayi karatunsa na Islamic kuma mahaddacin alkur anine yataso yane cikin neman ilimin addini ainda yayi karatunsa agida nigeria yacigaba da yada daawa da bude majaliss ilimi da kuma fassara littattafan manyan malamai. Da sauransu
injiniya muhammed taufiq malamin musulinci ne a masar shi ya assasa gidan tabligi kuma mai mujallar sakon musulinci an haifeshine ashikara ta 1902 agarin al fayyum masar a aunguwar al hawatim yarasu a rana ta 29 watan shawwal shekara 1411 daidai ga rana ta 10 watan mayo shekara 1991