sharif abdu azim an haifeshi a kahira masar shekara ta 1964 yagam karatunsa a jami ar kahira fannin sadarwa a shekara ta 1986 ya samu digirin dkta a kanada a shekara ta 1997 shine shugaba da kuma wanda yakkafa jam iyyar risala lil a a malil kairiyya
faris abbad makarancine mai zakin murya dan asali kasar yaman yakaranta al qur ani a sautinshi da wasu litattafai limamine a masallacin aliyo bin abi talib a yankin dauha gabasancin kasar saudi arabiyya