faris abbad makarancine mai zakin murya dan asali kasar yaman yakaranta al qur ani a sautinshi da wasu litattafai limamine a masallacin aliyo bin abi talib a yankin dauha gabasancin kasar saudi arabiyya
sharif abdu azim an haifeshi a kahira masar shekara ta 1964 yagam karatunsa a jami ar kahira fannin sadarwa a shekara ta 1986 ya samu digirin dkta a kanada a shekara ta 1997 shine shugaba da kuma wanda yakkafa jam iyyar risala lil a a malil kairiyya
abdur rahman assa'sdi an faifeshine a kwauyan unaiza guma sha biyu ga watan muharram shekara ta 1307 kuma yarasu a shekara ta 1376 yanada shekara sittin da tara allah yajikansa yabar litattafai masu yawa wa aida yawallafa fiyeda littafi talatin a fannuka masu yawa shariya da hadisi da tafsiri da tauhidi da sauransu shafinshi a yanar gizo http://www.binsaadi.com
sa ad al gamidi makarantin al qur anine sha hararre kuma limamin masallacin kanu a saudiyya dakuma shugaban markaz imam asshatibi na al qur ani mai girma a garin dammam