injiniya muhammed taufiq malamin musulinci ne a masar shi ya assasa gidan tabligi kuma mai mujallar sakon musulinci an haifeshine ashikara ta 1902 agarin al fayyum masar a aunguwar al hawatim yarasu a rana ta 29 watan shawwal shekara 1411 daidai ga rana ta 10 watan mayo shekara 1991
musa bilal makarancin al qur anine da kuma limami mai karantarda qira au i goma na al qur ani a makkah yataba zama al kalin musabaka na al qur ani a kasar dubai ashekara ta 1420h da 1433h
an haifeshine a 19/4/1986 a garin azmiyya a cikin bagdad iraqi yakasance dagacikin malumman al qur ani a iraqi yashiga acikin musabakoki masu yawa na al qur ani mai girma ya rasu a bagdad a shekara ta 26/5/2007 a yakin i raqi da amruka dafatan allah ya gafarta masa yakuma sayyashi a cikin shahidai
sa ad al gamidi makarantin al qur anine sha hararre kuma limamin masallacin kanu a saudiyya dakuma shugaban markaz imam asshatibi na al qur ani mai girma a garin dammam
sa id bin aliyo bin wahf bin muhammed daga kabilan al sulaiman al kahtani an haifeshi 25/10/1372h a kauyan wadi al aurain a jahar abha yayi karatunsa a jamiar al imam muhammed bin saud na musulinci yagama karatun jami a ashekara ta 1404h ya samu takardan digiri ashekara ta 1412h yakuma samu takardan zama dokta (digirin digirgir) ashekara ta 1419h