faris abbad makarancine mai zakin murya dan asali kasar yaman yakaranta al qur ani a sautinshi da wasu litattafai limamine a masallacin aliyo bin abi talib a yankin dauha gabasancin kasar saudi arabiyya
yana daga cikin shahararrun makarantan al qur ani mai girma an haifeshi a shekara ta 1394h 1974 limamin masallacin hasan a nani a garin jiddah a saudiyya yanada shafin kanshi a yanar gizogizo http://www.alrfaey.org
shine imad zuhair abdul kadir hafiz an haifeshine a madina shekara ta 1982 yasamu takardan digirin digirgir a fannin tafsiri a jmiar musulinci dake madina kuma yakasance limamin masallacin al manarataini da kuma limamin masallacin kuba a madina kuma shugaban kungiyar mahardatan al kur ani mai girma a madina da sauransu annadashi limamin sallar tarawihi a masallacin madina a shekara ta 1432
malamine daga cikin malomman ahlussunna wal jama'a yayi karatun digirine a makarantan malammani dake jiha neja a yanzu yana aikine afannin da awa a najeriya
shine juza u bin fulaih hamud assuwailih an haifeshe a shekara ta 1969 yana daga cikin shahararrun makarantan al kur ani a kasar kowait yagama karatun shariya a jamiar musulinci a kowait kuma mai karantarda kur ani da tajwidine a jamiar
an haifeshi a garin makkah ya samu digiri a kan karatun al kur ani daga makarantar koyadda malumma a jiddah kuma limamine agarin jiddah a kasar saudiya