Malan yayi bayani ne akan tsoratarwa akan tsanatawa acikin addini cewa wanna shikekawo fita a tafarkin annabi da kuma wajabcin riko da sunna monzon allan .
Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.
Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.
Malan yayi bayani ne akan addini musulinci da dacewarsa akowane zamani da kowane wuri, da kuma fadakarwa akan yisanta da koyi da yahudawa da kiris tuci acikin abadun su da kuma bautama wanin allah ka mar waliyyai da kabur bura da sauransu, da kuma dabi aun da aka hana musulmi yayi koi koyo na ahlul kitab da wa aida basu kamaci akoi koyaisuba