-
abdur rahman bin nasir assa’sdi "yawan maudu ai : 297"
nau, i :abdur rahman assa'sdi an faifeshine a kwauyan unaiza guma sha biyu ga watan muharram shekara ta 1307 kuma yarasu a shekara ta 1376 yanada shekara sittin da tara allah yajikansa
yabar litattafai masu yawa wa aida yawallafa fiyeda littafi talatin a fannuka masu yawa shariya da hadisi da tafsiri da tauhidi da sauransu
shafinshi a yanar gizo
http://www.binsaadi.com