Manzon Musulunci Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi

wallafawa :

The Publisher:

nau, i

Littafin "MANZON MUSULUNCI. (Annabi) Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -" yana bijiro da rayuwar Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga nasabarsa da tasowarsa zuwa auransa mai albarka, da farkon wahayi, da farkon Manzancinsa da yake na karshe, kuma yana bayyana mu'ujizojin Annabci da alamomin gaskiyarsa, kuma yana bayanin shari'ar da ya zo da ita da gudunmawarta a kiyaye haƙƙoƙin mutum da karamcinsa, kamar yadda yake bayyanar da matsayar abokanan rigimarsa da kuma shaidar da suka yi masa, tare da bayani akan manyan ɗabi'unsa waɗanda suka maidashi ya zama abin koyi ga mutane kuma mai kira ga kaɗaita Mahalicci da ibada.

Download
karubuta zuwaga shugaba wannan shafi

Nau'uka na ilmi: