-
muhammad sha aban abu qarn "yawan maudu ai : 1"
nau, i :makarancin al kur anine daga kasar masar an haifeshi ashekara ta 1404h 1984 yasamu takardan shedan almin tajwidi dana shariya a jamiar azhar
kuma mai karantarwane a makarantan profesa ahmed isa al mi 'i sirawi sheik hamud makaranci dan misra