-
mustafa ra ad al azawi "yawan maudu ai : 1"
nau, i :an haifeshine a 19/4/1986 a garin azmiyya a cikin bagdad iraqi yakasance dagacikin malumman al qur ani a iraqi yashiga acikin musabakoki masu yawa na al qur ani mai girma
ya rasu a bagdad a shekara ta 26/5/2007 a yakin i raqi da amruka
dafatan allah ya gafarta masa yakuma sayyashi a cikin shahidai