yawan maudu ai: 129
23 / 1 / 1435 , 27/11/2013
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.
Hukumcin jinin haila, da haramcin saduwa da mata acikin jinin haila.
Hukuncin shan jiya, da shan abubuwan dakesa maye, da wasu tambayoyi masu anfani.
Cautata alaka sakanin bawa da ubangijinsa, da kadaita ibada dan allah.
22 / 1 / 1435 , 26/11/2013
Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.
Dalilan wajabcin sayya hijabi da nikabi ,da hadarin fita tsiraici , da kuma hadarin izgili ga masu hijabi da nikabi.
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
Hakkokin mace akan mijinta ,da hakkin miji akan matarsa ,da kuma halin zaman takewan ma aurata a yau, da kuma mahimmacin tarbiyan musulinci.