Malan yayi bayanine akan siffofin kawarijawa masu tsanani acikin addini yana dagacikin siffofinsu ankarin ceto da azabar kabari da alamomin tashin alqiyama, yayitsoratarwa gameda masu irin wan nan aqida awanga zamani kamar yank ala kato da sauransu masu irin wanga aqida tasu.
Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan jinni haila da ban banci tsakanin jinni haila da naciwo dakuma alamomin jinin haila da yadda ake kilga kua nakin al a da . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin haila wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu
Malan yayi bayanine akan siffar wankan janaba dakuma yadda monzon allah yayyi wankan janaba da wasu kura kuranda wasu keyi wajan wankan janaba dakuma sauran bayanai akan hukumce hukumce masu alaka da wankan janaba wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.
Malan yayi bayanine akan mahimmancin surar da faidodin godewa ma allah dakuma cewa shiriya yana hannun allah ne shikadai da kuma bayyana wasu kura kuran da wasu kefadawa acikinsu na shirka ko tsafe tsafe da wasu lamurra dake wajibine musulmi yasan idan an saurari wannan tafsiri na malan.
Malan yayi bayani ne akan tsoratarwa akan tsanatawa acikin addini cewa wanna shikekawo fita a tafarkin annabi da kuma wajabcin riko da sunna monzon allan .
Malan yayibayanine akan yima allah bauta da kuma yarda da kaddara da hukumcin kafirtarda mutane da qaidodinta ,dakuma bayani akan azabar kabari da lahira ,da hukumcin karantawa mamaci al qur ani ,dakuma Waliyyan allah da bam baci tsakaninsu da Waliyyan shaitan da masu sihiri da bokanci , dakuma fa lalan sahabbai da makaminsu awajan allah , dasauran abubuwa masu mahimmaci da yakkamaci musulmi yasansu acikin addininsa da aqidarsa.
Bayanin akan tauhidi da shirka da wasu nau aukan shirka da wasu kefadawa acikinsu da gar gadi akansu da wasu mas aloli masu mahimmaci akan tauhidi wanda wajibine akan kowane musulmi yasan su dan gudun fadhawa acikin shirka.
Littafin na magana akan kadaita allah shi kadai, wajan bautamasa da sunayansa da siffofinsa ,da nau ukan shirka da allah , kuma tauhidi sharadhine na zaman Lafiya da shiriya ,da saukan albarkan allah ,kuma shine farkon abinda akekira gareshi ,kuma dalilinsa allah ya aiko manzonni da littaffansa.