Malan yayi bayayi akan faIalar yin sahur a cikin azumi da kuma lokuttan yin sahur, wanda yakamaci ko wane musulmi ya sansu domin azuminsa yayi dai dai da sunna annabi
malan yayi bayani akan falala da mahimmancin azumin ramada da yadda musulmi zai anfana da lokuttanshi wajan ayunkan alkairi acikin wata azumi da wasu hukumce hukumce masu mahimmanci acikin azum watan ramadan
surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai
Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.
Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .
Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe
Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.
Malan yayi bayanine akan Hukumcin yin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu Tareda cewa bai halittaba kuma idan rowan masu yawane basu canza launinsaba ko tdan tdanonsa ko iskansa ya halitta amma idan basuda yawa bai halittaba ayi alwalla ko wanka a cikinsu. Da wasu hukumce hukumne masu alaka dashi wanda wajibine musulmi yasansu.