Malan yayi bayanine akan zaman takewan ma aurata da kuma hakkokin ma aurata da kuma hukumce hukumcan sadaki da wasu kura kuran da wasu kefatdawa acikinsu wajan sadaki da kuma siffofin mata na gari da kuma bayani akan mas alar gado da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.
Malan yayi bayanine acikin wanga sura akan katdaita allah da kuma gaskanta annabawa da qurani da kuma mayarda martini akan shubahan ahlul kitabi nasara da kuma bayani akan hajji da hukumcin jihadi da kuma ukubar da allah yattanadawa masu hana zakka da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi
Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.
Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.
Malan yayi bayanine akan falalar surar da kuma halin muminan dasukayi imani da allah da halaiyyar kafurai da kuma labarin al oummar da sukashige yahudawa da nasara da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarki annabi
Malan Yayi Bayani Ne Akan Wajabcin Haj Da Fa Lalarsa Da Wura Ran Da Ake Kaukar Yiyyar Haj Da Umra Da Hukumcin Sayya Turare Da Abu Buwan Da Aka Hana Mahajjaci Da Hukunce Hukuncan Tal Biya Da Sauran Hukuncan Ahaj Dasuka Wajaba Akan Kowane Musulmi Ya Sansu
Malan yayi bayani ne akan addini musulinci da dacewarsa akowane zamani da kowane wuri, da kuma fadakarwa akan yisanta da koyi da yahudawa da kiris tuci acikin abadun su da kuma bautama wanin allah ka mar waliyyai da kabur bura da sauransu, da kuma dabi aun da aka hana musulmi yayi koi koyo na ahlul kitab da wa aida basu kamaci akoi koyaisuba
Malan yayi bayani ne akan wajabcin haj da umra da fala larsu da siffufin haj da umara da wasu kura kurai da wasu masu haj suke fadawa acikinsu da sauran hukunce hukuncan haj da umra da wasu nasihohi ga masu niyyar haj da umra.
Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan dare da sauransu.
Malan yayi bayani akan azumi da hukunce hukuncenta da yadda ake bambanta tsakani alfijiri na gaskiya dana karya da sauran hukuncin azumi da yakkamaci kowane musulmi ya sansu
Malan yayi bayani akan alamomin karban ayukka da alamomin rashin karbansu da kodaitarwa akan cigaba da ayukkan alkairi da I badodi da tsoratarwa akan fadawa ma ayyukan hani da sauransu
Malan yayi bayanine akan wasu shubha da wasu suke kafa dalili dasu wajan ayyukan bidi a da sauransu da kuma amsa akan wa ainnan dalilai da ma anoninsu na gaskiya da kuma hukumci maulidi da bayani akan wasu shirka da wasu musulmai ke fadawa acikinsu da bada amsoshi akan tambayoyi bayan kowane karatu.