معلومات المواد باللغة العربية

Adam Shekarau - sau tuttuka

yawan maudu ai: 129

  • Hausa

    mai bada karatu : Isa ali Ibrahim Fantami dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani akan falalar azumin Ramadan da kuma ladubbansa da hukumce hukumcan azumi da hukumcin tsayowa acikinsa.

  • Hausa

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Adam Shekarau

    malan yayi bayani akan falala da mahimmancin azumin ramada da yadda musulmi zai anfana da lokuttanshi wajan ayunkan alkairi acikin wata azumi da wasu hukumce hukumce masu mahimmanci acikin azum watan ramadan

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    surar tana bayani ga hukuncin yanke wa kafirai na kowane irin kafirci da irin alaka wadda take iya ragewa a tsakanin musulmi da kafiri da kuma bayani akan siffofin kafirai

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan aske gashinnkai taredacewa yin haka sifface daga cikin siffofin yan bidi a amma yahalitta askeshi gawandakeda waniciwo akansa ko wani lalura akansa .

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan mahimmanci littafin dakuma cewa littafin yayi Magana akan abubuwa dayawa masu mahimmanci ga rayuwar musulmi kamar maudu ai masu alaka da ibadodi dakuma zaman takewa dakuma dabi au da ladubban musulinci dakuma sauran darussa acikin littafin masu mahimmanci ga rayuwar musulmi koda yaushe

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Ladubban shiga ban daki da kuma ladubban biyan bukata a cikin daji da cukin gari Dakuma bayani akan anfiso musulmi ya zamanto koda yaushi cikin tsalki tareda cewa rishin tsanki baya cikin zuhudu Da wasu hukumce hukumne masu alaka daladubban biyan bukata wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Hukumcin yin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu Tareda cewa bai halittaba kuma idan rowan masu yawane basu canza launinsaba ko tdan tdanonsa ko iskansa ya halitta amma idan basuda yawa bai halittaba ayi alwalla ko wanka a cikinsu. Da wasu hukumce hukumne masu alaka dashi wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan yin salla bayan masbuki taredacewa ya halitta mutun yabi mai nafiya salla Da wasu hukumce hukumne masu alaka dashi wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin rowanda kare ya sayya baki cikinshi Yayi bayani cewa wannan ruwa sunzam najasa kuma wajibine a wanke abinda yasa bakinsa aciki so ba kuwai na fako da kasa Dakuma hukumcin wankeshi da sabuni da sauransu Da wasu hukumce hukumne masu alaka das hi wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin bawalin yariyya da yaro da wasu hikimomin dasukasa wanje bawalin yariyya banda na yaro dawasu hukumce hukunce masu alaka da bawalin yariyya dana yaro wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan falalar sammakon zuwa juma a dabayayi akan lokutta biyar kafin zuwan limami dakuma falalar yin wanka aranar juma a da sauraron hutubar liman dakuma sauran bayanai akan fadalolin sammakon zuwa juma a wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan falalar yin aswaki kafin kuwane alwalla da salla da kuma bayani aka wasu fa idodi yin aswaki da falalarsa dakuma sauran bayanai masu mahimmanci akan aswaki wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukumcin wanda yayyi shaka acikin sallarsa wajan fitar iska ko bai fitaba cewa bazai bar sallarshiba hassai yaji iska ko sauti tare dacewa wannan daga shaitan ne domin asalin Magana shine mutun yagina wanna akan cewa shaitan ne.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan shafa akan huffi Dakuma lokuttan dayahhalitta matafiyi yayi shafa acikinsu da kuma azauni dakuma bayani akan halittan shafa akan rawani da sapa . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan shafa akan huffi wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan Ruwa Dacewa wasu malumma sun kasa ruwa gida uku wasu kuma sun kasashi gida biyu kawai Dakuma bayani akan halittan yin anfani da rowan da suka cudaiyya da kasa Da wasu hukumce hukumne masu alaka daruwa masu tsalki ko masu najasa wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan marashi lafiya da abubuwan dasuka wajaba akanshi da kuma hukumci zirayar marashin lafiya da yadda ake yimasa talkinin sha hada dakuma bayani akan alamomin kaeshan kuarai da yadda ake yiwa mamaci wanka da salla dakuma bayani akan wasu kura kuran da wasu suke fatdawa acikinsu na bidi a da shirka acikin hukumce hukumcan ja na iza

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan dalillan da ke nuni akan kudurar allah da kadaitarsa da kuma sakamakon al aummomin dake izgili ga annabawa na yimasu azaba da aukuba daga allah da bayani akan qukurar allah da kadaitakansa da girmasa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.

  • Hausa

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukumce hukumcan al kawulla da yanka da farauta da alwala da wasu mas alolin a qida da wasu kissoshin annabawa da wasu hukumce hukumcen da wajibine musulmi yasansu da kuma aiki dasu a tafarkin annabi.