yawan maudu ai: 120
23 / 1 / 1435 , 27/11/2013
Kasuwanci da abubuwan da kekawo albarka aciki da abubuwan da ke kawo cikas acikinsa.
Yadda musilmi yakamaci yayi kasuwancinshi da hukumce hukunce kasuwanci dayakamata yasansu.
Hukunce hukuncen azumi da sukawajabta ga muslimi yasansu.
Haramcin zina da ukubansa da karya da ratsuwa akan karya da mai hana taimakon ruwa ko ciyawa da sauransu.
Mas alolin haji da umra mafi mahimmacin da yakamaci muslimin mai niyyar haji ko umra yasansu.
Darussan da wa azi acikin isra I da mirajin manzun allah.
Karshen yaudara da makirci da cin amana da hasada da mugunta,da tarihin azzaluman da suka gabata.
Tsora tarwa da gulma da yima musulmi kazafi da yimasa sharri da falalar hiyaye harshe.
Hukuncin dai daita sahu asallah da wasu kurakurai da wasu masu sallah kefadawa aciki wanda wajibine ga musulmi yasansu.
Hukuncin cin haramu da hayyoyin dayakamaci muslimi yabisu dan nisantar haramu
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.
Hukumcin jinin haila, da haramcin saduwa da mata acikin jinin haila.
Hukuncin shan jiya, da shan abubuwan dakesa maye, da wasu tambayoyi masu anfani.
Cautata alaka sakanin bawa da ubangijinsa, da kadaita ibada dan allah.
22 / 1 / 1435 , 26/11/2013
Haramcin zina da gudun magabata gareshi,da kuma illolin zina acikin al umma.
Dalilan wajabcin sayya hijabi da nikabi ,da hadarin fita tsiraici , da kuma hadarin izgili ga masu hijabi da nikabi.
Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.
Hakkokin mace akan mijinta ,da hakkin miji akan matarsa ,da kuma halin zaman takewan ma aurata a yau, da kuma mahimmacin tarbiyan musulinci.