-
yahya bin ibrahim al yahya "yawan maudu ai : 26"
nau, i :shine yahya bin ibrahim ali al yahya an haifeshi shekara ta 1376 a garin buraida yayi karatune bangaran tarihi da siran manzon allah
yarike makamai da matsayi masu yawa daga cikinsu: mataimakin cibiyan da awa a jami ar musulinci madina. da shugaba mai kula da sha anin daliban jami ra musulinci da sauransu.
yanada litattafai masuyawa daga cikinsu:- wahayi da isarda sako.- sakunni zuwaga al ajjai da yan umra. da sauransu
Follow us: