Nau'uka na ilmi

ka idodin hudu

ka idodin hudu takaitar ciyar wasikane da shek al islam muhammad bin abdul wahhab - allah yajikanshi - yarubuta littafin yayi magana akan tabbatar da sanin ka 'idodin tauhidi dana shirka ,da yin hukumci akan masu shirka da ceton da ya halitta da wanda bai halittaba,zaku samu wanga littafi acikin shafimmu a dukkan yaruka.

yawan maudu ai: 1

ra ayinka nada mahimmanci