Nau'uka na ilmi

littafin arba aunan nawawi

littafin arba aunan nawawi littafine wanda ya tattara hadisai guda arbain da buyu, wa aida akacire isinadinsu acikin fannoni daban daban na ilmi, wanda kuwane hadisi na magana akan wasu abubuwa masu mahimmanci acikin addini wanda wajibine kuwa yasansu, wanga shafi namagana ne akan wannan littafi mai kima da sharhin da akayiwa littafin da fassarorinshi.

yawan maudu ai: 1

ra ayinka nada mahimmanci