Nau'uka na ilmi

littafin aumdatul ahkam

littafin ya tattara angattattun hadisai daga annabi,wanda mawallafin littafi ya zabosu daga cikin littafin sahihul bukari da muslim,wanga shafi namagana ne akan wannan littafi mai kima da sharhin da akayiwa littafin da fassarorinshi.

yawan maudu ai: 1

  • MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

    • Kaset na daya yana maganane game da hukumce hukumcen ruwa da kashe kashan ruwanda suka halatta ayi ibada dasu dawanda ba a ibada • Kaset na biyu yana bayani gameda mahimmacin alwala da yadda manzon allah (swa) yake alwala,da ladubban • kaste na uku yana bayani gameda shiga wajan biyan bukata na bayan gida ko bawali • kaset na hudu yana bayanine akan asuwaki da wura randa annabi(saw) yakeyin asuwaki,da hukunce hukuncen shafa akan huffi.

ra ayinka nada mahimmanci