Nau'uka na ilmi

matayan annabi tsira da amincin allah su tabbata agareshi

yawan maudu ai: 2

  • MP3

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Bayanin falalar matayan annabi muhamad cira da amincin allah sutabbata gareshi da iyalan gidansa da kuma matsayinsu wajan musulmi kuma yimusu biyayya yana dagacikin imani kinsu da kin yimusu biyayya kafurcine sannan baya halitta musulmi ya auri samada mata hudu yanadaga cikin abinda manzon allah yacce, sannan muyi koyi da gidan annabi yadda yake zaman takewa da matansa akan kautatawa.

  • PDF

ra ayinka nada mahimmanci