Nau'uka na ilmi

  • MP3

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu

  • MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Muhimmacin Tarbiya da abubuwan da kekawo tabarbarewanta dakuma hayyoyin daza abi domin magaceta.

ra ayinka nada mahimmanci