Nau'uka na ilmi

  • Larabci
    video-shot

    MP4

    acikin wannan halka bayanine akan rukuni nabiyar daga cikin rukunnan musulinci yana daga cikin darussan mala aumar bin abdallah al mukbil -allah yabashi lada- akan ayukkan hajji dawasu hukumce hukumce da wasiyyoyi masu alaka da hajji shiryawan ministan musulinci da da awa a kasar saudiya

ra ayinka nada mahimmanci