Minbarin duniya www.hausaminbar.com

Minbarin duniya www.hausaminbar.com

nau, i

Manufar wannan minbari na duniya shine isarwa tare da ya’da usullan karantarwan musulunci, ta hanyar samarda littafi da ya ‘kunshi ‘bangarori biyar : fagen imani, fagen zamantakewa, fagen ya’da da’awa , fagen suluki, fagen ibada, da fagen munasabobi

Za’a gabatar da wa’dannan ‘bangarori ne a sigar shirye-shirye na talabijin da rediyo, tare da ya’da su ta kafar yanar gizo da kafafen ya’da labarai na zamani. Haka nan za’a watsa su ta hanyar CD da dai wasu hanyoyin, kamar yadda dai za’a ya’da wa’dannan hu’dubobi da darussa ta hanyar gidajen tibi da rediyo da harsuna daban-daban

ra ayinka nada mahimmanci