Nau'uka na ilmi

mace a musulinci

wanga fayili na magana ne akan maddodi da awa fiye da yaruka 50 dan bayyana matsayin mace da darajjan mace a musulinci tare da mayar da raddi akan masu mumunan fahimta akan matsayin mace a musulinci da sau ransu

yawan maudu ai: 2

  • MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Salisu Ibrahim

    Musulunci yazo domin yabaiwa mata hakkokinsu,domin shine wanda yagirmama mata , kuma ya kwatu musu hakkinsu, daga ckin hakkokinsu a musulunci shine yatabbatammata rishin banbanci tsakaninta da namiji wajan aikata ibada , da kuma bata sakamako wajan allah. Daga cikin hakinta bata zabi wajan yimata aure, hakinta akan mijinta.kamar ciyarwa shayarwa.

  • MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Hakkokin da addinin muslinci yaba mace muslima. Acikin alqur ani da hadisi.

ra ayinka nada mahimmanci