Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

Supplications

yawan maudu ai: 1

  • Hausa

    LINK

    Wannan shi ne tsari na farko da yake kula da sunnonin Annabi (S.A.W) da zikiransa na yau da kullum a aikace, kuma an tsara shi da yarukan da suka fi yaduwa a duniya, ta hanyar kawo nassosi wadanda ake iya karantawa da hotuna da muryoyi, tare da wasu abubuwa muhimmai.