Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

yawan maudu ai: 2

  • Hausa

    MP4

    dubawa : Adam Shekarau

    WASU TAMBAYOYI MASU MUHIMMANCI ACIKIN RAYUWAR MUSULMI WA DANDA YAKAMATA GA KOWANE MUSULMI YASAN MA’NARSU DAKUMA AIKI DASU.

  • Hausa

    MP4

    Wanene ya haliccemu kuma don menene ya haliccemu? Komai na nuna cewa akwai mahalicci wanda Shine Allah, Mai cikan tsarki, Mai sunaye kyawawa da siffofi maɗaukaka, Musulmai sunyi imani da  Alƙur'ani da littattafai kafinsa, sunyi imani da bayin Allah manzanni dukkansu cikinsu harda Isa aminci ya tabbata a gare shi, kuma Musulunci shine cikakken miƙa wuya ga Allah da kaɗaita Shi da bauta domin samun tsira, to ka musulunta da gaggawa domin ka rabauta.