Nau'uka na ilmi

Aqida

fayilin asalin aqidan musulinci da ginshikkanta duk acikin wadanga fayiloli masu zuwa: mazhabobi da addinai fayilin i'mani da allah fayilin muhammadn manzon allah dana i' mani da mala i'ku dana sihiri da bokanci dana manzonni da sakonninsu dana i'mani da ranar kiyama dana imani da kaddara dana ginshikkan i'mani da asalin aqida dana sahabbai dana yin biyayya da kiyayya.

yawan maudu ai: 1

  • PDF

    Wannan wani littafi ne takaitacce kuma cikinsa akwai abinda ya wajaba Mutum ya sanshi kuma ya kudurce shi na abubuwan da suka shafi kadaita Allah, da kuma Tushen Addini da wasu abubuwan da suke da alaka da shi wadanda aka samo su daga litattafan Tauhidi na Manyan Malaman Mazhabobin nan guda Hudu. Iman Abu hanifa, Imam Malik, Imam Shafi'i, Imam Ahmad bn Hanbal, da kuma mabiyansu - Allah ya yi musu Rahama, kuma su ne wadanda Mutane suka hadu kan cewa Akidar su tana kan Akidar Ahlusunnah da Jama'a babu wanda kuma ya saba kan hakan.

ra ayinka nada mahimmanci