Nau'uka na ilmi

Aqida

fayilin asalin aqidan musulinci da ginshikkanta duk acikin wadanga fayiloli masu zuwa: mazhabobi da addinai fayilin i'mani da allah fayilin muhammadn manzon allah dana i' mani da mala i'ku dana sihiri da bokanci dana manzonni da sakonninsu dana i'mani da ranar kiyama dana imani da kaddara dana ginshikkan i'mani da asalin aqida dana sahabbai dana yin biyayya da kiyayya.

yawan maudu ai: 5

 • MP3

  mai bada karatu : Abubakar Maradi dubawa : mhd.auwal musa ali

  malan yayi fassaran littafinne agan wasu ginshikan sunna wanda wajibine musulmi yasansu kamar yin imani da kaddara al herinsa da sharrinsa da sauransu

 • MP3

  mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

  Malam yayi bayani yadda aljani yake shiga cikin jikin dan adam da kuma musamman yadda yake matsama mata . sannan wajibine ga musulmi yayi imani da samuwar aljannu kamar yadda allah yaffadeso acikim alkur’ani Yadda yake macama mata a harkokinsu nayau da kullun da kuma dalilanda ke kawoso da kuma hanyoyinda magan cesu karkashin alkur’ani da sunna annabi(saw)

 • MP3

  mai bada karatu : Muhammad Sani Umar dubawa : Adam Shekarau

  Yayi Magana ne akan sufanci da yin imani da allah da kuma ban banci sakanin waliyyan allah da shaitan da sauransu

 • MP3

  mai bada karatu : Isa ali Ibrahim Fantami dubawa : Adam Shekarau

  Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.

 • Magic Hausa

  MP3

ra ayinka nada mahimmanci