Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

fiqhu

yawan maudu ai: 76

  • Hausa

    MP3

    Bayanaineakanhukuncehukuncenruwada kuma yadda akegusarda najasa, ammaanfaragabatarda bayani ne akan Imani da kuma tuba, dominfaratsarkakezuciya.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Hukumce hukumcan jinni haila da ban banci tsakanin jinni haila da naciwo dakuma alamomin jinin haila da yadda ake kilga kua nakin al a da . Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin haila wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Adam Shekarau mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan siffar wankan janaba dakuma yadda monzon allah yayyi wankan janaba da wasu kura kuranda wasu keyi wajan wankan janaba dakuma sauran bayanai akan hukumce hukumce masu alaka da wankan janaba wadanda wajibine musulmi yasansu domin mahimmancinsu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan alamomin jinin ciwon mata dakuma wasu hukumce hukumcan jinin ciwo da kuma yadda ake bam banta jinin ciwo dana haila. Da wasu hukumce hukumne masu alaka akan jinin ciwon mata wanda wajibine gakowace mace musulma ta sansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi ya sansu.

  • Hausa

    MP3

    fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Abubuwa daban daban ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: (Ɗabi'u) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Addu'o'i da zikirai ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: ( Ladubban Musulunci ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Tafsiri ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Fiƙihu ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Junaidu Isa fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Aƙida ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Adam Shekarau

    Nasihu zuwaga ain uwa akan cutar korona da kuma yadda za akiyaye akan cutar

  • Hausa

    MP3

    Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.

  • Hausa

    MP3

    Ya bayyana hukuncin sa’ayi da kuma takaitaccan tarihinsa da yadda ake yinsa, da kuma zikiran da ake yi a cikinsa.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Harun Doma dubawa : Malan Aliyu Muhammad Sadisu

    LaccaceakanaikinHajji da Umarah, da kumanau’ukansa da yadda akegabatar da kowannenau’i.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Bashir Lawal Bukori dubawa : Adam Shekarau

    malan yayi bayani akan ayukkan hajji da yadda ake aikin hajji daga farkon hajji har karshensa

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Auwal Yunus dubawa : Adam Shekarau

    malan yayi bayani akan mafi mahimmancin kura kuran da mahajjata ke fadawa acikinsu daga farkon hajji sai karshansa

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : ibrahim umar adam disina dubawa : Adam Shekarau

    tambayoyi da amsoshi masu anfani da mahimmancin akan azumin watan ramadan wanda yakamaci kowane musulmi yasansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanin akan hukuncin azumin wanda ya wayi gari da janaba a ramadan dakuma wasu hukunce hukunce masu alaka da haka

shafi : 4 - daga : 1