Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

harakokin yara

yawan maudu ai: 5

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Junaidu Isa fassara : Junaidu Isa

    Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren : ( Aƙida ) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Abdurrazak Yahaya Ahifan dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani ne akan yadda ake suna a musulinci dakuma cewa yahalitta akira mutane zuwa waliman cin abincin walima na suna kuma ya hallita ayiwa yaron suna a ranar da aka aifeshe ko rana ta bakoai.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Hakkokin iyaye da yara wa aida mslinci yayi umurni dasu da wanda yayihanidasu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Muhimmacin Tarbiya da abubuwan da kekawo tabarbarewanta dakuma hayyoyin daza abi domin magaceta.