Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

Rulings of Impurities

yawan maudu ai: 8

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin maziyyi da kuma ban banci tsakaninshi da mayiyyi da waddiyyi da kuma bayani akan cewa najasane kuma wajibine wankeshi da kuma cewa yana wajabta alwallah da kuma bai wajabta wanka amma doline awankeshi da ruwa dakuma wasu hukumce hukumce masu alaka dashi wanda wajibine musulmi ya sansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine hukumcin jinin dake fita ajikin dan adam najimuwa ba najasabane amma jinin haila da na aihuwa dana ciwo dukkansu najasane Dakuma jinin dabban dayahalitta acishi kamar rago ko saniya ko kaza da sauransu ba najasabane.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Ladubban shiga ban daki da kuma ladubban biyan bukata a cikin daji da cukin gari Dakuma bayani akan anfiso musulmi ya zamanto koda yaushi cikin tsalki tareda cewa rishin tsanki baya cikin zuhudu Da wasu hukumce hukumne masu alaka daladubban biyan bukata wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan Hukumcin yin bawali cikin rowan da basa gudu da alwala ko wanka acikinsu Tareda cewa bai halittaba kuma idan rowan masu yawane basu canza launinsaba ko tdan tdanonsa ko iskansa ya halitta amma idan basuda yawa bai halittaba ayi alwalla ko wanka a cikinsu. Da wasu hukumce hukumne masu alaka dashi wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin rowanda kare ya sayya baki cikinshi Yayi bayani cewa wannan ruwa sunzam najasa kuma wajibine a wanke abinda yasa bakinsa aciki so ba kuwai na fako da kasa Dakuma hukumcin wankeshi da sabuni da sauransu Da wasu hukumce hukumne masu alaka das hi wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayanine akan hukuncin bawalin yariyya da yaro da wasu hikimomin dasukasa wanje bawalin yariyya banda na yaro dawasu hukumce hukunce masu alaka da bawalin yariyya dana yaro wanda wajibine musulmi yasansu.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Abdurrazak Yahaya Ahifan dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani ne akan halaccin yin sallah da najasa ajiki akan cewa sallarsa tayi bazai mai maitashiba amma wanda yayyi sallah bayada alwala ko tai mama zai mai maita sallar.