Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

yawan maudu ai: 2

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Isa ali Ibrahim Fantami dubawa : Adam Shekarau

    Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.