- Classification Tree
- The Noble Quran
- Sunnah of Prophet Muhammad
- Aqida
- tauhidi
- bauta ( ibada)
- musulunci
- i mani
- matsalolin i mani
- cautatawa
- kafurci
- munafurci
- shirka
- bidi a
- sahabbai da al bait
- tawassali
- walittaka da karamomin waliyyai
- aljani
- Loyalty and Friendship vs Disavowal and Enmity
- ahlussunna da jama a
- Doctrines and Religions
- Sects
- Attributed Sects to Islam
- Contemporary Ideological Doctrines
- fiqhu
- i badodi
- Purification and its Rulings
- Prayer
- Rulings of Funeral
- zakkah
- azumi
- hajji da aumra
- hukumce hukumcan hudubar juma a
- sallar marashin lafiya
- sallar matafi
- sallar tsoro
- Transactions
- rantsuwa da alkawulla
- i yali
- LIKITANCI DA YIN MAGANI A SHARA ANCE
- abubuwn ci dana sha
- Islamic Criminal Law
- Judiciary System in Islam
- jihadi
- fiqhin sabbin matsaloli
- fikihu musulmi Yan Tsiraru
- siyasan musulinci
- makarantun fiquhu na musulinci
- FATAWOWI
- ausulul fiqfu
- Books on Islamic Jurisprudence
- i badodi
- falaloli
- falalolin ibadodi
- mafificin dabi o
- ladubba
- General Islamic Etiquette
- ladubban musulinci
- ladubban hayya da kasuwa
- ladubban ci da sha
- Etiquette of Hospitality
- Etiquette of Visiting People
- ladubban atishewa
- Etiquette of Market
- Etiquette of Yawning
- ladubban ziyaran da nemar izini
- ladubban sayya tufafi
- ladubban ziyaran marashin lafiya
- ladubban barci dakuma tashi daga barci
- Wahayi da mafarkai
- ladubban magana
- ladubban tafiya ( balaguro)
- ladubban masallaci
- ladubban mafarki
- General Islamic Etiquette
- addu au i
- Major Sins and Prohibitions
- Arabic Language
- Calling to Allah's Religion
- Calling to Allah's Religion
- Issues That Muslims Need to Know
- waazi da tunatarwa
- Promotion of Virtue and Prevention of Vice
- YADDA DA AWA KE CIKI
- The Importance of Calling to Allah
- History
- Islamic Culture
- Periodic Occasions
- Contemporary Life vs Muslims' Affairs
- Schools and Education
- Mass Media and Journalism
- Press and Scientific Conferences
- Communication and Internet
- Sciences from Muslims Perspective
- Islamic Systems
- Website Competitions
- Various Apps and Programs
- Links
- Administration
- hudubobin saman minbari
- Academic lessons
- General Public of Muslims
- Books on Islamic Creed
- ilimi
- Islamic Knowledge Source Texts
- Source Texts of Quran's Interpretation
- Source Texts of Quran's Recitations and Reciting Rules
- Source Texts of Islamic Creed
- Source Texts of Prophetic Sunnah
- Source Texts of Arabic Grammar
- Source Texts of Fundamentals of Islamic Jurisprudence
- Source Texts of Islamic Jurisprudence
- Audio Books and Source Texts
- Seekers of Knowledge
- Seekers of Knowledge (Beginners)
- The Prophetic Biography
- Introducing Islam to Muslims
- Introducing Islam to non-Muslims
- A Guidance for the Worlds
Academic lessons
yawan maudu ai: 9
- Hausa wallafawa : abdul aziz bin dawud al fayiz fassara : Malan Aliyu Muhammad Sadisu dubawa : Adam Shekarau
Littafi ne da ya kunshi bayani akan rukunan musulunci da sharuddan Kalmar shahada da kuma tsarin karantar da al’umma, da bayani akan alwala da sallah, da kuma yadda ake shirya janaza da yi mata da tsoratarwa akan shirka, da bayanai akan kyawawan dabi’un musulunci.
- Hausa
- Hausa
- Hausa
LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka'idodi guda hudu (ALKAWA'IDUL ARBA'U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi: 1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan da suka wajaba Mutum ya sansu, wanda kuma sune za a masa tambayoyi akansu a cikin kabarinsa, da ambato nau'ukan ayyukan ibada; wadanda Allah Ta'alah ya yi umurni da su, da bayanin martabobin addini (Islam, Iyman, Ihsaan). 2- ALKAWA'IDUL ARBA'U: Karamin littafi ne takaitacce, da yake bayanin ka'idodin tauhidi da saninsu, da wasu daga cikin shubuhohin da Mushirkai suke makalewa a jikinsu, da yadda ake musu raddi. 3- ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI (Nawakidul Islam): Takaitaccen littafi ne, wanda Mawallafinsa a cikinsa ya ambaci wasu daga cikin mas'alolin da suka fi hatsari ga addinin Musulmi, tare kuma da girman hatsarinsu, saidai suna cikin abubuwan da suka fi yawan aukuwa, Kuma ya ambace su ne domin Musulmi ya kiyayi aukawa a cikinsu, kuma ya jiye wa kansa tsoronsu. Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai ban kaye, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma'anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta'allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa'idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.
- Hausa
SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau'ukan ilmomin shari'a a cikin littafin, musamman wadanda suka ta'allaka da hukunce-hukuncen fikihu, da akida, da halayya, wadanda ya dace ga daukacin al'ummah su sansu. Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai kyau, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma'anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta'allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa'idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.
- Hausa wallafawa : Muhammad Bin Abdul Wahhab wallafawa : Adam Shekarau wallafawa : Malan Aliyu Muhammad Sadisu fassara : Malan Aliyu Muhammad Sadisu dubawa : Adam Shekarau
Littafine da mawallafinsa ya lissafo bayanai masu yawa na dabi’un maguzawa, wadanda tuni musulunci ya yi watsi da su kuma ya bayyana hatsarin da ke cikinsu a addinance da kuma duniyance, abinda yake da matukar muhimmanci kowanne musulmi ya sansu.
- Hausa wallafawa : SALEH BIN FAUZAN AL FAUZAN
LITTAFINE MAI MAGANA AKAN MAHIMMANCIN SANIN DA KOYAN KARANTARWAR ADDINI DA SAURANSU
- Hausa
Wanda ya wallafa wannan littafin ya tattaro abubuwa masu mahimmanci da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba a cikin Aƙidah, hukunce-hukunce, kyawawan halaye da mu'amaloli tsakanin Mutane. Ya rubuta littafin da uslubu (salo) mai sauƙi, kuma ya yi amfani da Luga (yare) da kowa zai iya fahimtarsa cikin sauƙi. Ya kuma tsara littafin ya kasa shi zuwa gajejjerun babuka; saboda Mai karatu ko Mai karantar da shi ya samu sauƙi. Fatanmu wannan littafin ya amfani Musulmi gaba-ɗaya. - Mai-gida ya kamata ya rinƙa karanta shi tare da iyalansa lokaci bayan lokaci, zai yi kyau ya ƙara da wani littafin da ya san zai amfane su. - Limami zai iya karantar da Mamunsa wannan littafin bayan Salloli. - Mai wa'azi zai iya ɗaukan wannan littafin domin ya samu abin da zai gabatarwa mutane a wurin wa'azin nasa. - Gidanjen Talabijin da Rediyo za su iya samun abin da za su gabatar da shirye-shiryensu a ciki. - Mutum Musulmi namiji ko mace za su iya amfani da wannan littafin ta hanyar karatunsa su kaɗai ko tare da 'yan'uwa da abokan karatu. Da wasu hanyoyin ma ban da waɗanda muka ambata.
- Hausa