LITTAFINE MAI MAGANA AKAN [Wajibin mu game da sahabbai masu girma –Allah Ya yarda da su], shi wajibi ne mai girma, kuma abin nema ne babba, yana cancanta garemu baki daya mu kiyaye shi iyakar himmar mu, kuma mu lura da shi matukar lura.
Littafin Yana magana Akan MATSAYIN SALLAH A CIKIN MUSULUNCI Ma'anarta, Hukuncinta, Abubuwan da ta kebanta da su, Hukuncin wanda ya bar Sallah, da kuma falalolinta Dai dai da yadda suka zo a cikin Alkur'ani da Hadisa