Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

littattafai

yawan maudu ai: 107

  • Hausa

    PDF

    wallafawa : Umar Muhammad Labdo

    littafine mai magana akan Wajabcin Yaqar Bidi’a da wasu abubuwa masu mahimmanci

  • Hausa

    PDF

    LITTAFIN TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU, da Ka'idodi guda hudu (ALKAWA'IDUL ARBA'U), da abubuwan da suke warware Musulunci (NAWAKIDUL ISLAM): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, kuma littafin ya kunshi: 1- TAMBAYOYIN KABARI GUDA UKU: Wannan karamin littafi ne mai daraja wanda ya kunshi ginshikan da suka wajaba Mutum ya sansu, wanda kuma sune za a masa tambayoyi akansu a cikin kabarinsa, da ambato nau'ukan ayyukan ibada; wadanda Allah Ta'alah ya yi umurni da su, da bayanin martabobin addini (Islam, Iyman, Ihsaan). 2- ALKAWA'IDUL ARBA'U: Karamin littafi ne takaitacce, da yake bayanin ka'idodin tauhidi da saninsu, da wasu daga cikin shubuhohin da Mushirkai suke makalewa a jikinsu, da yadda ake musu raddi. 3- ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI (Nawakidul Islam): Takaitaccen littafi ne, wanda Mawallafinsa a cikinsa ya ambaci wasu daga cikin mas'alolin da suka fi hatsari ga addinin Musulmi, tare kuma da girman hatsarinsu, saidai suna cikin abubuwan da suka fi yawan aukuwa, Kuma ya ambace su ne domin Musulmi ya kiyayi aukawa a cikinsu, kuma ya jiye wa kansa tsoronsu. Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai ban kaye, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma'anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta'allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa'idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.

  • Hausa

    PDF

    SHARHIN LITTAFIN (MUHIMMAN DARUSSA GA DAUKACIN AL'UMMAH): Littafi ne da harshen HAUSA wanda Dr. Haisam Sarhaan ya tanade shi, domin sharha ga littafin AD-DURUSUL MUHIMMA LI AMATIL UMMAH, na Imam Ibnu-Baaz -Allah ya yi rahama a gare shi-, Mawallafin (Shaikh Haisam) ya tattara nau'ukan ilmomin shari'a a cikin littafin, musamman wadanda suka ta'allaka da hukunce-hukuncen fikihu, da akida, da halayya, wadanda ya dace ga daukacin al'ummah su sansu. Kuma Mawallafin ya sanya littafin cikin wani tsari mai kyau, ta fiskar sanya shi cikin jadwala, da rarraba shi daki-daki, Kuma ya ambaci muhimman manufofin addini, da dunkulallun ma'anoni, Kuma a bayan kammala kowane yanki na littafin, Mawallafin ya tsara tambayoyi da jarrabawan da suka ta'allaka da wannan babin, Kuma ya ambaci dukkan wadannan ne; ba tare da takaicewar da zata cire wasu fa'idodi ba, ko tsawaitawa mai gajiyarwa mai sanya kosawa.

  • Hausa

    PDF

    WASIYYOYI GUDA GOMA DON KARIYA DAGA ANNOBA

  • Hausa

    PDF

    QISSAR ANNABI ISA -AMINCIN ALLAH A GARE SHI- DAGA CIKIN AL-QUR'ANI MAI GIRMA

  • Hausa

    PDF

    ZIYARAR MASALLACIN ANNABI MAI AL-FARMA TARE DA FADAKARWA DA KUMA NUSARWA GAMAI ZIYARAR

  • Hausa

    PDF

    WASU HADISAI ARBA'IN GAME DA AL-QUR'ANI

  • Hausa

    PDF

    Haqiqa na leqa cikin wannan littafi Mai anfani wanda akayima suna da mafi alherin guziri na Dan uwa injiniya Hakam Dan Adil zumu Al-Aqily, sai na mayar dashi littafi Mai anfani da amfanarwa, Mai littafin ya tattara ayyuka masu falala ta hanya Mai sauki da dadi... yadda ya koro a cikin sa maganganu, da hadisai da labarai wanda sanya shauki, Haqiqa Qwaqwalwa ta tayi kai komo cikin farfajiyar wannan baituka: Yakai matarran kwakwalan mu da mafi alherin guziri Daga karantarwan mafi alherin manzo zuwa ga bayi Ka hada acikin sa dukkanin Abunda yake da dadawa Na fa'idoji wanda suke haskaka zuciya da shiriya Ubangijin al arshi ya saka maka da Abunda ya fishi Da alheri Duniya da kuma lahira

  • Hausa

    PDF

    wallafawa : Adam Shekarau wallafawa : Malan Aliyu Muhammad Sadisu dubawa : Adam Shekarau

    Wannan littafi sharhi ne na hadisin “Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa”.

  • Hausa

    PDF

    Littafine da mawallafinsa ya lissafo bayanai masu yawa na dabi’un maguzawa, wadanda tuni musulunci ya yi watsi da su kuma ya bayyana hatsarin da ke cikinsu a addinance da kuma duniyance, abinda yake da matukar muhimmanci kowanne musulmi ya sansu.

  • Hausa

    PDF

    Book translated into Hausa contains twelve studied at the origins of religion, including the explanation is no god but Allah and Muhammad is the Messenger of God, and explain the pillars of Islam, faith, polytheism and hypocrisy, Nullifiers, uniformity.

  • Hausa

    PDF

  • Hausa

    PDF

  • Hausa

    PDF

    INA ALLAH YA KE? (Nazari Akan Daukakar Allah Bisa Al’arshi A Ra’ayin Magabata Da Na Bayansu)

  • Hausa

    PDF

    LITTAFINE MAI MAGANA AKAN MAHIMMANCIN SANIN DA KOYAN KARANTARWAR ADDINI DA SAURANSU

  • Hausa

    PDF

    Wadan nan wasu tambayoyi ne da amsoshinsu a asalin asalillika shine kadaita Allah – tsarki ya tabbatar maSa -, da gargadarwa daga kishiyarsa shine yiwa Allah shirka da hanyoyinta, da kuma kudirin Ahlussunnah wal jama’a, na tsagosu ta takaitacciyar hanya, na kiyaye dan su zama masu saukin fahimta ga mai karatu.

  • Hausa

    PDF

    WANENE YA HALICCE NI? KUMA SABODA ME?Ko wanne abu yana nuni akan akwai mahalicci

  • Hausa

    PDF

    MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH

  • Hausa

    PDF

    Musulunci addinin Ubangijin talikai ne

  • Hausa

    PDF

    HADISAI 100 DOMIN HADDA