Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

yawan maudu ai: 13

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Ahmad Adam Algarkawy dubawa : Adam Shekarau

    Yana bayanine akan hukuncinsa da haram cinyin mauludin nabiyyi(s.a.w) da kinyinsa dakum nisantar aiykatashi da bayanin hatsarinda ke cikinsa da masuyinsa dakuma bayanin alakar yan shia da sufaye dakuma kaidin da sukeyiwa musulmai da musulinci da kuma sanin hakikanin sufaye.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Adam Shekarau

    Falalan goman farko na zilhijjah da kuma kukarin yawaita ibadu acikinsu da nusantan sabon allah aciki

  • Hausa

    MP3

    Nasihu akan mimuka shryawa ramada da yadda zamu tarbi watan ramadan da kwadaitarwa akan ciyarwa ga miskenai da talakkawa kafin ramadan da kuma acikin watan

  • Hausa

    MP3

    Bayanine akan watan muharrm, da kuma bayanin abinda ya tabbata a shari’a da kuma wanda bai tabbata ba, kana da kuma tsoratarwa akan bidi’o’i.

  • Hausa

    MP3

    Takaitaccan bayanine akan abinda ya shafi dabbar da za’a yi layya da ita, da kuma ladubban wanda zai yi layyar, da lokacin yanka layyar, dadaidai sauransu.

  • Hausa

    MP3

    Laccaceakan yadda yakamatamusulmiya ci gaba da gudanar da rayuwarsabayanwucewarwatan Ramada.

  • Hausa

    MP3

    Malamin ya yi bayanine akan falalar watan Sha’aban, da kuma yadda musulmi ya kamata ya kasance a cikinsa, sannan ya yi bayanin halayan Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da kuma halayan magabata a cikin watan, da kuma bidio’in da ake yi a watan.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Muhammad Sani Umar dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani akan alamomin karban ayukka da alamomin rashin karbansu da kodaitarwa akan cigaba da ayukkan alkairi da I badodi da tsoratarwa akan fadawa ma ayyukan hani da sauransu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Muhimmacin Tarbiya da abubuwan da kekawo tabarbarewanta dakuma hayyoyin daza abi domin magaceta.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Abdurrazak Yahaya Ahifan dubawa : Adam Shekarau

    Darussan da wa azi acikin isra I da mirajin manzun allah.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Isa ali Ibrahim Fantami dubawa : Adam Shekarau

    Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.