Nau'uka na ilmi

معلومات المواد باللغة العربية

yawan maudu ai: 48

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Muhamad Awal Albani Zariya dubawa : Salisu Ibrahim

    Malam yayi bayani kan mahimmancin lokaci,wanda lokaci rayuwar mutum ne kuma jarine na rayuwarsa. Sai malam yayi bayanin lokaci karkashin suratul al asr , wadda takumshi al amurran addini gabadai, dakuma mahimmancin lokaci sannan akarshe ya fadakar kan ranar kiyama da abinda ta kumsa,

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Aminou Dawrawa dubawa : Salisu Ibrahim

    Malan yayi bayani ne akan mahimmacin tarbiya a musulinci da kuma mahimmacinta acikin al aumma Yayi bayani akan hayyoyin da addini musulinci yasamuna wajan yiwa yara tarbiya Tare da cewa tarbiya tanason sa idon iyaye akan yaransu saboda tarbiya an ginatane akan soyayya tsakanin yara da iyayensu Yana daga cikin hakkokin yara akan iyayensu samusu son allah a zukatarsu dakuma sauran mahimma darussa masu alaka da tarbiya wanda wajibine kowane musulmi yasansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Muhammad Sani Umar dubawa : Adam Shekarau

    Malan yayi bayani akan alamomin karban ayukka da alamomin rashin karbansu da kodaitarwa akan cigaba da ayukkan alkairi da I badodi da tsoratarwa akan fadawa ma ayyukan hani da sauransu

  • Hausa

    PDF

    Yayi Magana akan HUKUNCE-HUKUNCEN SALLAR IDI ,da yakamaci Musulmi yasansu

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Jafar Mahmud Adam dubawa : Adam Shekarau

    Muhimmacin Tarbiya da abubuwan da kekawo tabarbarewanta dakuma hayyoyin daza abi domin magaceta.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Abdurrazak Yahaya Ahifan dubawa : Adam Shekarau

    Darussan da wa azi acikin isra I da mirajin manzun allah.

  • Hausa

    MP3

    mai bada karatu : Isa ali Ibrahim Fantami dubawa : Adam Shekarau

    Rarrabuwan lokaci da kuma halin musulmai ayau dangane da lokuttansu , da magan ganun magabata gameda lokaci , da wasu nasihu zuwa ga musulmai wajan kiyaye lokuttan su.

  • Hausa

    LINK

    Fiqihun ibada a cikin hotuna, Karantar da hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikakkiyar manhaja ce ta koyarda ibada ga xaixaikun mutane, da wajen taruwan mata da qungiyoyi da cibiyoyi da makarantu dasauransu. https://www.al-feqh.com/ha